Channel ce wadda za a Rika kawo muku abubuwan da suka shafi technology, tricks, tactics and technique dakuma sirrinkan waya android kan duk wani Abu da ya shige maka duhu Sannan zaka iya yimana duk tambaya akan abun da kake so ka sani ko ya shige ma duhu

629 views